An kusa fara sabon zagayen Shirin Kauran Gwandu na Inganta Ilimi (3rd Edition)! Wannan shiri na musamman wanda Better Future for Young Generation Initiative ke daukar nauyi zai ci gaba da baiwa dalibai a fadin Jihar Kebbi damar fafatawa, kara ilimi, da kuma koyon sabbin basirori da za su amfanesu a nan gaba. Tun farkon kafuwarsa, wannan shiri ya zama babbar dama ga dalibai don bunkasa karatunsu da kwarewarsu. Wadannan shirye-shirye sun taka muhimmiyar rawa wajen bunkasa ilimi, fasaha, da gina sabbin shugabanni a Jihar Kebbi.
sw
Общественность
год назад
Образцы
Пока нет образцов аудиозаписей.
