Introduction

Introduction

@Abdullah Ibrahim
0Verwendungen
0Aktien
0Gefällt mir
0Gespeichert von

Barka da zuwa wannan Shafin nawa na tech! Ni ne naku Mr.ubaidullah Wannan shafi na kirkiro shi ne domin: Wayar da kan al’umma game da sabbin fasahohi zamani Bayar da ilimi a sauƙaƙe game da kimiyya Koyar da dabaru na zamani kamar mahinamcin coding, AI, robot, da sauransu Samar da labarai sahihai game da ci gaban kimiyya da fasaha a Najeriya da duniya Za ka koya, za ka fahimta, za ka ci gajiya! Ka bi mu domin cigaba da ilmantarwa a sauƙaƙe cikin harshen Hausa da Turanci. Fasaha ita ce makomar duniya — Ka zama cikin tafiya tun yanzu! Nagodai sosai

sw
Öffentlich
Stimme verwenden
Proben
Es gibt noch keine Hörproben