Abdullahi

8 days ago
sw
Samples
1Default Sample
Asalamu alaikum warahmatullah. Allahe muna dikuna saha watana. Patron alaipi ya huu njira. Ageda tijarabu wani panari wa. Allahe barakamu chi ina gejus. Asalamu alaikum.
Description
My Yadda nakesonki koo babu wani dalili Dan xaisa in barki kece farinciki ina kaunarki fiye da komai narayuwa fatana nakasance da ke har ranar da xana mutu nabaki farinciki mara yankewa na mantar da ke duk wani bakin ciki dake awannan rayuwar Sanki a cikin jikina yake gudana kudi ko wasu abubuwan na more rayuwa duk Bana kallan su atarayyarmu da kea a shirye nake narasa komaii akan ki hmmmmm rayuwata mah fansa agareta nidai kawai nakasance da ke kawai nake soo arayuwata van dauki mace ajin dadin rayuwa ba sai da kikashigoo cikin rayuwata na dauke kamar uwa arayuwata idan kina mgn kooo wlh da mahaifiyata nake tunawa ako yaushe sbd takancin gyarana akan wasu abubuwan danayii ba daidaiba baki diba da matsayina kawai kina kallo nane amatsayin komaii naki shiyasa a kullum Kara kaunarki nake fiye da Yadda nakeson kaina ina da dalilin Sanki Amma kuma Bana da dalilin daxai sa nadena Sankia sbd kin koyar danii so arayuwa kin nunamin dadin soo arayuwa kedin rayuwata cee akan ki xana iya sauka akan kowanee matakii wlh my banada dalili ko kwara Wanda xaisa nadena kaunarkii arayuwa sbd kaunarkii jigonee azuciya indai narasaki rayuwa koo xanyi kuka natsayin rayuwa my wlh u are my everything wlh Allah yabaki hkr my jinake duk ba dadi because na bata Miki Rai Dan Allah kiyi hakuri akan abinda nafada banasoon kukanki wlh kawai Raina ne ya bacii nakasa manta da abinda kikai min jiya dakuma yau da safe na tsani ina maki mgn kina shiru hakan ba karamin cutar danii yake ba wlh sorry shaleleta my hajiata banada bakin da xan Baki hkr my sbd nasan na bakanta Miki bansan Yadda xana rarrasheki ba bansan adadiin kalmomin daxana fada Miki domin Baki hkr ba Amma GA xuciyata nan kimata duk hukuncin dakika GA yadace in har xaki yafemanii kuskure nah ki yafeni shalele ngd ki farinciki Bana so naxo silar bakin cikin ki arayuwa dahaka ta faru gara nabar duniya wlh
Total Likes
0
Mark Count
0
Shared Count
0
Task Count
1

Explore Related Models