Hamisu Suleiman Habib

2 months ago
bo
Samples
1Default Sample
Munasaba Makarantar Habib Zaki Darajani Albaraka Masuwachi Dangane Da Zumunci. Ina Godiya Da Zuwarku Wannan Taro Na Albaraka. Allah Ya Bamu Albarka Da Zaman Lafiya.
Description
Habib Family and His Brothers ba wai kawai suna ne na WhatsApp group ba, amma gida ne na 'yan uwa da abokai da ke son ganin juna sun cigaba. Wannan gida ne da aka ginashi da kauna, mutuntawa, da haɗin kai domin tabbatar da zumunci yana daɗa ƙarfafa tsakaninmu.
Total Likes
0
Mark Count
0
Shared Count
0
Task Count
2